Taskar Ahmad Bala

Gwagwarmayar yau da kullum a rayuwar ma'abocin Fasaha da Kirkire-kirkiren Zamani

"Shin Ko Akwai Bukatar In Mallaki Shafin Yanar Gizo Don Kasuwanci Na?"Amsar wannan tambayar zai iya kasancewa "Eh" kuma zai iya kasancewa "A'a". Mai kasuwancin ne kawai zai iya bai wa kan sa amsa.Kai kadai za ka iya ba kan ka amsa. Sai dai a yayin kokarin amsa tambayar, ya kamata ka sani cewan shi d...

Sharhi 1


Hoto

Phishing: Yadda Hackers Ke Sace Bayanai a YanarGizo

Wallafan April 1, 2019. 4:37pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Intanet da Yanar gizo

Phishing wata hanya ce ta yaudara wanda 'yan dandatsa wato hackers suke bi wajen sace bayanan taskan mutane a intanet. Kaman bayanan taskan adireshin Email ko na Facebook ko na Bankin intanet da dai sauran su. Yadda wadannan mayaudara ke yi shi ne, a misali - idan suna son su sace bayanan taskan ka ...

Sharhi 1


Hoto

Game Da KadHack2018 Hackathon

Wallafan December 9, 2018. 10:26pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Harkoki Na

"Hackathon" sha'ani ne da ke hada masu ruwa da tsaki a harkar injiniyancin manhajar kwamfuta domin su yi amfani da kwarewar su wajen kawo sababbin kirkire-kirkire da za su kawo sauyi ko mafita a kan wasu matsaloli da ke ci wa al'umma tuwo a kwarya.KADHACK2018 Hackathon ne wanda kungiyar eHealth Afri...

Sharhi 1


Hoto

Kalli Hotunan Bikin Maulid a Garin Zaria

Wallafan November 21, 2018. 10:22pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Hotuna

Kaman dai yadda kuka sani, a ranar talatar da ta gabata ne, wato 20 ga watan Nuwamban shekarar 2018 ya kasance dai-dai da 12 ga watan Rabi'ul Auwal na shekara 1440, ranar da musulmai a sassa daban-daban na duniya kan yi bikin zagayowan ranar haihuwan fiyayyen halitta, Annabi Muhammad (S.A.W.). Na sa...

Sharhi 1


Hoto

Wakar Gwanin Da Muke So

Wallafan November 20, 2018. 9:20am. Na Ahmad Bala. A Sashin Rubutattun Wakoki Na

Ina masoya Manzo Ga lokacin nan ya zo Da za mu karo kwazo A yabon gwanin da muke so Rabi'ul Auwalu kenan Watan da mai hasken nan Ya haskake duniyan nan Har ya zam gwanin da muke so A hidiman sa kar mu yi latti Mu yabe shi kowane minti In zuciya ta yi datti Yabon sa kan zama soso Shi suna na mas...

Sharhi 0


Hoto

Barkan Mu Da Murnar Zagayowan Ranar Haihuwan Fiyayyen Halitta (S.A.W.)

Wallafan November 20, 2018. 9:14am. Na Ahmad Bala. A Sashin Harkoki Na

Sharhi 1


thumbnail image

Yanzu Za Ku Iya Wallafa Bidiyon Youtube a Shafin Ku Na ZamaniWeb

Wallafan November 19, 2018. 3:40pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Intanet da Yanar gizo

Yanzu Za Ku Iya Wallafa Bidiyon Youtube a Shafin Ku Na ZamaniWeb

Sharhi 1


Ahmad matashin injiniya ne daga jihar Kaduna a arewacin Nigeria, kuma kwararre wajen gina manhajar yanargizo. A gwagwarmayar sa na ganin ya bayar da gudun mawa ga al'ummar sa a wannan fanni, ya kirkiri manhajojin yanargizo da dama, daga cikin su akwai manhajar ZamaniWeb. Mutum ne mai son koyo da kuma koyarwa a kan duk wani abu da ya danganci fasaha da kirkire-kirkire. Ku biyo shi: @abzariya


Ko Kun San...?

ZamaniWeb manhajar yanargizo ne da ke bayar da daman kirkiran shafin yanargizo wato website, a saukake, cikin harshen Hausa. Irin sa na farko wanda aka yi shi cikin harshen gida na Afrika. Shiga yanzu: ZamaniWeb.ComSababbin Kasidun Blog