Taskar Ahmad Bala

Gwagwarmayar yau da kullum a rayuwar ma'abocin Fasaha da Kirkire-kirkiren Zamani

Kasidu a karkashin sashen: Sababbin Kalmomin Hausa (Rukuni na 1)

Hoto

Kwamfuta Ko Na'ura Mai Kwakwalwa?

Wallafan September 10, 2020. 6:14pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Sababbin Kalmomin Hausa

A gani na, fassara kalmar "Computer" zuwa "Na'ura mai kwakwalwa" maimakon "Kwamfuta" daidai ya ke da fassara kalmar "Qalamun" zuwa "Abin rubutu" maimakon kawai "Alkalami".Har yanzu wasu 'yan jaridu, musamman ma a gidajen talabijin da rediyo, da masu rubuce-rubuce a kafofin sadarwa na amfani da "Na'u...


Ahmad matashin injiniya ne daga jihar Kaduna a arewacin Nigeria, kuma kwararre wajen gina manhajar yanargizo. A gwagwarmayar sa na ganin ya bayar da gudun mawa ga al'ummar sa a wannan fanni, ya kirkiri manhajojin yanargizo da dama, daga cikin su akwai manhajar ZamaniWeb. Mutum ne mai son koyo da kuma koyarwa a kan duk wani abu da ya danganci fasaha da kirkire-kirkire. Ku biyo shi: @abzariya


Ko Kun San...?

ZamaniWeb manhajar yanargizo ne da ke bayar da daman kirkiran shafin yanargizo wato website, a saukake, cikin harshen Hausa. Irin sa na farko wanda aka yi shi cikin harshen gida na Afrika. Shiga yanzu: ZamaniWeb.ComSababbin Kasidun Blog