Taskar Ahmad Bala

Gwagwarmayar yau da kullum a rayuwar ma'abocin Fasaha da Kirkire-kirkiren Zamani

Kasidu a karkashin sashen: Intanet da Yanar gizo (Rukuni na 2)

Hoto

Phishing: Yadda Hackers Ke Sace Bayanai a YanarGizo

Wallafan April 1, 2019. 4:37pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Intanet da Yanar gizo

Phishing wata hanya ce ta yaudara wanda 'yan dandatsa wato hackers suke bi wajen sace bayanan taskan mutane a intanet. Kaman bayanan taskan adireshin Email ko na Facebook ko na Bankin intanet da dai sauran su. Yadda wadannan mayaudara ke yi shi ne, a misali - idan suna son su sace bayanan taskan ka ...

Sharhi 1


thumbnail image

Yanzu Za Ku Iya Wallafa Bidiyon Youtube a Shafin Ku Na ZamaniWeb

Wallafan November 19, 2018. 3:40pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Intanet da Yanar gizo

Yanzu Za Ku Iya Wallafa Bidiyon Youtube a Shafin Ku Na ZamaniWeb

Sharhi 1


Hoto

Game da Samun Website a ZamaniWeb. Ya Abin Yake?

Wallafan July 11, 2018. 2:52pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Intanet da Yanar gizo

ZamaniWeb 'Internet platform' ne wato manhajar yanar gizo wanda zai baka daman bude website wato shafin yanar gizo cikin harshen Hausa. Kirkiran website a ZamaniWeb kyauta ne kuma ba shi da wahala. Za ka samu website din ka mai adireshi kaman haka: www.taken-shafin.zamaniweb.com kuma bayanan da ka s...

Sharhi 6


Hoto

Yadda Ake Bude Sabon Adireshin Email Na Gmail a Wayar Hannu

Wallafan June 23, 2018. 6:20pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Intanet da Yanar gizo

Kirkira ko bude sabon adireshin Email abu ne mai sauki. Manhajar Gmail na kamfanin Google shi ne ke bada daman mallakan adireshin Email cikin sauki a wayar hannu. Idan kana amfani da 'browser' na waya kaman Opera mobile ko OperaMini ne, to kawai bi wadannan matakan guda 6 domin mallakan sabon adires...

Sharhi 19


Kowane shafin yanar gizo wato 'website' da mutum zai iya gani a intanet, to akwai dalili ko manufan samar da shi, da kuma alfanu da ake son cin ma ta hanyar shafin yanar gizon. Wannan na nufin kenan ba kowa ne zai bukaci mallakan shafin yanar gizo ba, sai wanda ke da wani dalili ko manufan da ya ke ...

Sharhi 8


Ahmad matashin injiniya ne daga jihar Kaduna a arewacin Nigeria, kuma kwararre wajen gina manhajar yanargizo. A gwagwarmayar sa na ganin ya bayar da gudun mawa ga al'ummar sa a wannan fanni, ya kirkiri manhajojin yanargizo da dama, daga cikin su akwai manhajar ZamaniWeb. Mutum ne mai son koyo da kuma koyarwa a kan duk wani abu da ya danganci fasaha da kirkire-kirkire. Ku biyo shi: @abzariya


Ko Kun San...?

ZamaniWeb manhajar yanargizo ne da ke bayar da daman kirkiran shafin yanargizo wato website, a saukake, cikin harshen Hausa. Irin sa na farko wanda aka yi shi cikin harshen gida na Afrika. Shiga yanzu: ZamaniWeb.ComSababbin Kasidun Blog