Taskar Ahmad Bala

Gwagwarmayar yau da kullum a rayuwar ma'abocin Fasaha da Kirkire-kirkiren Zamani

Kasidu a karkashin sashen: Intanet da Yanar gizo (Rukuni na 1)

Hoto

Facebook zai bude sabon ofishi a Najeriya

Wallafan October 6, 2020. 2:19pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Intanet da Yanar gizo

Facebook ya sanar da fara shirye-shiryen kaddamar da sabon ofishin sa a birnin Legas a Najeriya. Ofishin shi ne zai kasance na biyu a Afrika, inda ofishin Facebook din na kasar Afrika ta kudu ya kasance na farko. Wannan labari na zuwa ne bayan shekaru hudu da kawo ziyarar shugaban kamfanin Mark Zurk...

Sharhi 2


Hoto

Bayani Game Da Shirin Tallafin MSME SURVIVAL FUND

Wallafan September 28, 2020. 6:03pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Intanet da Yanar gizo

MSME SURVIVAL FUND shiri ne wanda gwamnatin tarayyan Najeriya karkashin jagorancin shugaba Muhammadu Buhari ta bullo da shi don tallafa wa matsakaita da kananan kamfanoni da masa'na'antu har ma da masu kananan sana'o'in hannu, domin farfado da su da kuma basu tallafi wajen ci gaba da gudanar da hark...

Sharhi 6


Hoto

Tsokaci Game Da Sahihancin InksNation

Wallafan September 10, 2020. 6:35pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Intanet da Yanar gizo

GabatarwaDa sunan Allah mai rahama Mai jin kai. Na samu sakonnin tambayoyi game da sahihancin wannan kamfani na InksNation daga mutane da dama wadanda ke son su tabbatar da sahihancin sa kafin su saka kudin su. Don haka ne na zauna na dan yi bincike game da lamarin. Kuma na yanke shawaran yin wannan...

Sharhi 11


Hoto

Manhajar hira cikin bidiyo: Yadda Jio da Google ke takara da Zoom

Wallafan July 28, 2020. 9:20pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Intanet da Yanar gizo

Kamfanin sadarwa na Jio da ke kasar india ya kirkiro wani sabon manhajar hira cikin video mai suna JioMeet, wanda manhaja ne da zai yi gogayya da takwaran sa wato Zoom wanda a halin yanzu shi ne manhajar hira cikin video mafi shahara a duniya. Kamfanin na Jio dai ya kirkiro manhajar JioMeet ne a cik...

Sharhi 0


Hoto

Facebook Ya Kara Sabon Alamar 'Care'

Wallafan May 2, 2020. 8:05am. Na Ahmad Bala. A Sashin Intanet da Yanar gizo

Facebook ya fito da sabon alama na nuna 'kulawa' wato 'care reaction' domin taimaka wa jama'a wajen nuna kulawa ga junan su. Kamfanin na facebook ya ce yana fatan wannan alama wanda ke nuna fuskar mutum rike da alamar zuciya, zai taimaki jama'a wajen nuna dankon zumunta ga 'yan'uwa da abokan su a wa...

Sharhi 0


Hoto

Manhaja Mai Basira!

Wallafan November 24, 2019. 3:44pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Intanet da Yanar gizo

Bambancin wakilin suna wato "pronoun" wanda harshen Hausa ke da shi tsakanin sa da harshen English ya sanya masu fassara shafukan yanargizo ba sa iya yin fassara wanda ya dace da kowane jinsi (mace da namiji).Misali: a English za a iya cewa "How are you?" ga kowane jinsi. Amma idan aka zo fassara sh...

Sharhi 0


"Shin Ko Akwai Bukatar In Mallaki Shafin Yanar Gizo Don Kasuwanci Na?"Amsar wannan tambayar zai iya kasancewa "Eh" kuma zai iya kasancewa "A'a". Mai kasuwancin ne kawai zai iya bai wa kan sa amsa.Kai kadai za ka iya ba kan ka amsa. Sai dai a yayin kokarin amsa tambayar, ya kamata ka sani cewan shi d...

Sharhi 1


Ahmad matashin injiniya ne daga jihar Kaduna a arewacin Nigeria, kuma kwararre wajen gina manhajar yanargizo. A gwagwarmayar sa na ganin ya bayar da gudun mawa ga al'ummar sa a wannan fanni, ya kirkiri manhajojin yanargizo da dama, daga cikin su akwai manhajar ZamaniWeb. Mutum ne mai son koyo da kuma koyarwa a kan duk wani abu da ya danganci fasaha da kirkire-kirkire. Ku biyo shi: @abzariya


Ko Kun San...?

ZamaniWeb manhajar yanargizo ne da ke bayar da daman kirkiran shafin yanargizo wato website, a saukake, cikin harshen Hausa. Irin sa na farko wanda aka yi shi cikin harshen gida na Afrika. Shiga yanzu: ZamaniWeb.ComSababbin Kasidun Blog