Taskar Ahmad Bala

Gwagwarmayar yau da kullum a rayuwar ma'abocin Fasaha da Kirkire-kirkiren Zamani

Kasidu a karkashin sashen: Harkoki Na (Rukuni na 1)

Hoto

Game Da KadHack2018 Hackathon

Wallafan December 9, 2018. 10:26pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Harkoki Na

"Hackathon" sha'ani ne da ke hada masu ruwa da tsaki a harkar injiniyancin manhajar kwamfuta domin su yi amfani da kwarewar su wajen kawo sababbin kirkire-kirkire da za su kawo sauyi ko mafita a kan wasu matsaloli da ke ci wa al'umma tuwo a kwarya.KADHACK2018 Hackathon ne wanda kungiyar eHealth Afri...

Sharhi 1


Hoto

Barkan Mu Da Murnar Zagayowan Ranar Haihuwan Fiyayyen Halitta (S.A.W.)

Wallafan November 20, 2018. 9:14am. Na Ahmad Bala. A Sashin Harkoki Na

Sharhi 1


Ahmad matashin injiniya ne daga jihar Kaduna a arewacin Nigeria, kuma kwararre wajen gina manhajar yanargizo. A gwagwarmayar sa na ganin ya bayar da gudun mawa ga al'ummar sa a wannan fanni, ya kirkiri manhajojin yanargizo da dama, daga cikin su akwai manhajar ZamaniWeb. Mutum ne mai son koyo da kuma koyarwa a kan duk wani abu da ya danganci fasaha da kirkire-kirkire. Ku biyo shi: @abzariya


Ko Kun San...?

ZamaniWeb manhajar yanargizo ne da ke bayar da daman kirkiran shafin yanargizo wato website, a saukake, cikin harshen Hausa. Irin sa na farko wanda aka yi shi cikin harshen gida na Afrika. Shiga yanzu: ZamaniWeb.ComSababbin Kasidun Blog